<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>8</hymn_number>
<title>Na Zauna A Ɗakinka In Yi Maka Sujada LW8</title>
<lyrics>[V1]
 1) Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada.
 Wurin nan a keƃe fa, za mu sami jinƙanka,

[V2]
 2) Cikinsa ga zumunci, cikinsa ga ɗiyanci.
 Uba, cikin fadarka, za mu duba fuskarka.

[V3]
 3) Lokacin da muka zo. gyara mana zuciya.
 Mu lizimi cikinka, Allah na har abada.

[V4]
 4) Addu'o'in tsarkaka suna hawa wurinka.
 Saurare mu duk yanzu, cikin sunan Yesunmu.

[V5]
 5) Domin darajar Allah, wurin nan ta haskaka.
 Zuciya ta yi ƙuna, garin yin sujadarmu.</lyrics>
</song>